Al'ummar Iraki sun kasance suna tunawa da shugaba shahidi Ibrahim Raisi da alheri ako yaushe. Dangane da haka, shugaban majalisar siyasar Nujaba’a ya yaba sosai ga marigayi shugaban kasar Iran Sayyid Ibarhim Raisi tare sake mika sakon ta’aziyyarsa.

Your Comment